Powered By Blogger

Wednesday, December 7, 2011

Ashekarar 2010 zuwa 2011 mun sake fitarr da finafinai karkashin sabon kamfaninmu na shirya finafinai mai suna A.D.S Concept. Ga sunayen su kamat haka:
MADUBI, KYAWUN GANI, SO YACI GARI, ANGO MIJIN AMARYA, BAN AMINCE BA, amma shi yana kan hanya. Dan haka ga masu sha'awar kallon fim na hausa sa iya neman su a kasuwa.